Albani App – Ilimin Addini a Hannunka

Sauke Albani App yanzu kuma ka zama silar yada ilimi daga Sheikh Albani Zaria – Sadaka Jariya ce mai ɗorewa.

📥 Sauke Albani App Yanzu
Wa'azozi daga Sheikh Albani Zaria

Wa'azozi da Karatuttuka

Saurari darussa daga Sheikh Albani Zaria cikin tsari.

Qur'an Albani App

Al-Qur'ani Mai Girma

Karanta Qur'ani cikin sauƙi tare da tafsiri.

Lokutan Sallah Albani App

Lokutan Sallah

Kula da lokutan sallah bisa wurin da kake.

Azkar Albani App

Azkar da Addu'o'i

Addu'o'in safe, yamma, da sauran zikiri masu amfani.

Kalandar Musulunci Albani App

Kalandar Musulunci

Kwanan watan musulunci da abubuwan ibada.

Ka Zama Silar Yada Ilimi

Wataƙila mutum ɗaya da za ka turawa zai sami chanji a rayuwarsa saboda wannan manhaja. Ka zama silar alheri – Sadaka Jariya ce mai ɗorewa.

🚀 Sauke Albani App Yanzu

Me Jama'a Ke Cewa

"Tun da na sauke Albani App, na sami nutsuwa da sauƙin samun ilimin addini daga Sheikh Albani Zaria. Wannan manhaja sadaka ce mai ɗorewa!"

- Aminu, Kano

"Albani App ta taimaka min wajen karanta Qur'ani da sauraron wa'azuzzan Sheikh Albani cikin sauƙi."

- Zainab, Kaduna